Home / Latest / Katsina United sun ragargaje kungiyar kwallon kafa ta Enyimba a wasan mako na 8 da su ka fafata a yammacin wannan rana 

Katsina United sun ragargaje kungiyar kwallon kafa ta Enyimba a wasan mako na 8 da su ka fafata a yammacin wannan rana 

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Katsina United ta samu gagarumar nasara a kan Enyimba da ci 4-2 a wasan mako na 8 na gasar NPFL ta Najeriya, wanda aka fafata a yammacin yau a filin wasa na Muhammadu Dikko da ke birnin Katsina.

Wannan nasara ta nuna ƙwazon Katsina United a gaban magoya bayanta, yayin da Enyimba ta kasa zura ko ƙwallo ɗaya a ragar masu masaukin baki.

Katsina United 3-0 Enyimba 🔴⚽