Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Katsina United ta samu gagarumar nasara a kan Enyimba da ci 4-2 a wasan mako na 8 na gasar NPFL ta Najeriya, wanda aka fafata a yammacin yau a filin wasa na Muhammadu Dikko da ke birnin Katsina.
Wannan nasara ta nuna ƙwazon Katsina United a gaban magoya bayanta, yayin da Enyimba ta kasa zura ko ƙwallo ɗaya a ragar masu masaukin baki.
Katsina United 3-0 Enyimba 🔴⚽








